YADDA ZAKA SAMU DATA 48GB AKAN ₦200 A TSARIN MTN BETA TALK
MTN Users) Yadda Zaka Samu Kyautar 48GB A Layin MTN,
buh this tricks is working for MTN (Beta Talk) Users ga Yadda Zakayi
da farko zakayi Dial *123*2*1# zakai Upgrade zuwa °Mtn beta talk° sai kayi Recharge N200 a sim din, sannan ka tabbatar kana tsarin Beta Talk din kafin kayi Recharge Airtime din. Daga nan sai kayi Dial *323*1# in sha Allah zakq ga sun baka 48GB for Free,
kalli wannan video Domin ƙarin bayani.
Allah ya taimaka,
