YADDA ZAKA SAMU DATA 48GB AKAN ₦200 A TSARIN MTN BETA TALK
MTN Users) Yadda Zaka Samu Kyautar 48GB A Layin MTN, buh this tricks is working for MTN (Beta Talk) Users ga Yadda Zakayi da farko zakayi Dial *123*2*1# zakai Upgrade zuwa °Mtn beta talk° sai kayi Recharge N200 a sim din, sannan ka tabbatar kana tsarin Beta Talk din kafin kayi Recharge Airtime din. Daga…
